Saudi Arebiya
Saudi Arebiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
المملكة العربية السعودية (ar) السعودية (ar) Kerajaan Arab Saudi (ms) Arab Saudi (ms) Kingdom of Saudi Arabia (en) Saudi Arabia (en) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Waƙar Ƙasa ta Saudi Arabia | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Shahada» | ||||
Official symbol (en) | Falco (en) | ||||
Suna saboda | Saud I (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Riyadh | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 33,000,000 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 14.67 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 4,643,151 (2010) | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabas ta tsakiya, Yammacin Asiya da Arab states of the Arab Gulf (en) | ||||
Yawan fili | 2,250,000 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Persian Gulf (en) , Red Sea da Gulf of Aqaba (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Jabal Sawda (en) (3,015 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Red Sea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Kingdom of Nejd and Hejaz (en) | ||||
Wanda ya samar | Founding Leaders of Saudi Arabia (en) | ||||
Ƙirƙira |
622: Ƴantacciyar ƙasa Khulafa'hur-Rashidun 1447: Historical country (en) ↔ Hereditary monarchy (en) Emirate of Diriyah (en) 1727: Daular ↔ House of Saud (en) | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Ranakun huta |
Sallar Idi Karama (1 Shawwal (en) ) Sallar Idi Babba (10 Dhu al-Hijjah (en) ) Saudi National Day (en) (September 23 (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | absolute monarchy (en) , Theocracy da sarauta | ||||
Majalisar zartarwa | Council of Ministers of Saudi Arabia (en) | ||||
Gangar majalisa | Prime Minister of Saudi Arabia (en) | ||||
• Prime Minister of Saudi Arabia (en) | Salman bin Abdulaziz Al Saud (23 ga Janairu, 2015) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Judicial Council of Saudi Arabia (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 868,585,871,465 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Saudi riyal | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .sa (mul) da AlSaudiah (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +966 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 911 (en) , 999 (en) da 911 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | saudi.gov.sa |
Saudi Arebiya ko Saudiyya: ƙasa ce da take nahiyar Gabas ta Tsakiya a Duniya. Kasar Saudiya ta kasance ne a nahiyar Asiya, ta kuma kasance fitacciyar kasa a duniya musamman ta bangaren addinin musulunci, kasantuwar addinin musulunci ya zo ne ta hannun Annabin S A W da yake a wannan yanki, hakama a tattalin arziki, Allah ya azurta ƙasar da dimbin arziki da ma'adinai musamman arzikin man fetur, ta kasance ita ce kasar da ta fi kowacce kasa arzikin man fetur a fadin Duniyanan. Lallai kasar Saudiya ta kasance kasa ce wacce take da Sahara. Kasar na da mafi yawan bishiyoyin Dabino, kuma su kan noma alkama da Inabi kuma suna daya daga shikin mayan kasa wurin noman gyadar itacen Almond wanda akeh mai na gashi, da kuma Madaran Almond, haka kuma kasan Saudiya na noman itacen zaitun watu Olive a turanchi da kuma sauran su. Harshen yan kasar ta kasance Larabci, wanda shine yaren kasar, kuma musulmai daga sassa daban daban na duniya sukan je domin su aiwatar da ibadun su a kasar, kamar aikin hajji da umra. [1]
-
Kaaba
-
Mahajjaci na addu'a
Addini
[gyara sashe | gyara masomin]Kasar saudiya kasa ce ta musulunci, wanda a cikinta ne aka aiko annabin karshe, wato Annabi Muhammad(tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi). Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara kasar daga kasashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma. Haka kuma kasar Saudiya Arabiya ba a barta a baya ba wurin farnin tsaro ya kasance 23 cikin 145 daga cikin kasashen da aka yi la'akari da su wurin guwajin karfin sojoji ta duniya na shekara-shekara.Kuma kasar Saudiya Arabiya na daya daga chikin manya manyan kasashen dake fitar da danyen mai. Kuma suna chikin Kungiyar Kasashe Masu Fitar da Man Fetur Watu OPEC.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |