Jump to content

Alele

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alele

Wuri
Map
 13°14′39″S 176°10′50″W / 13.2442°S 176.1806°W / -13.2442; -176.1806
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Overseas collectivity of France (en) FassaraWallis and Futuna (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 610 (1996)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 27 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+12:00 (en) Fassara

Alele ƙauye ne a Wallis da Futuna. Yana cikin gundumar Hihifo da ke arewa maso gabashin gabar tekun Wallis. Yawanta bisa ga ƙidayar 2018 ya kasance mutane ɗari biyar da ashirin da huɗu.[1]

  1. https://www.statistique.wf/download/43/recensement-2018/1153/pop_rp2018_villages_tranchesdage.xlsx%7Ctitle=Population municipale des villages des îles Wallis et Futuna (recensement 2018)|publisher=INSEE|accessdate=21 February 2020}}