Jump to content

Karnataka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Karnataka
कर्नाटक (mr)
கருநாடகம் (ta)
కర్ణాటక (te)
കർണാടക (ml)
ಕರ್ನಾಟಕ (kn)


Wuri
Map
 15°N 76°E / 15°N 76°E / 15; 76
ƘasaIndiya

Babban birni Bengaluru
Yawan mutane
Faɗi 61,130,704 (2011)
• Yawan mutane 318.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Kannada
Labarin ƙasa
Bangare na South India (en) Fassara
Yawan fili 191,791 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Mysore State (en) Fassara da Hyderabad State (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1956
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Karnataka Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Karnataka Legislature (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Thawar Chand Gehlot (en) Fassara (11 ga Yuli, 2021)
• Chief Minister of Karnataka (en) Fassara Siddaramaiah (en) Fassara (20 Mayu 2023)
Ikonomi
Nominal GDP per capita (en) Fassara 220,000,000,000 $ (2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-KA
Wasu abun

Yanar gizo karnataka.gov.in
Fadar Mysore.
Pattadakal
Lambun Brindavan

Karnataka (lafazi: /Karnāṭaka/) Jiha ce dake a kudu maso yammacin yankin Indiya. An kirkireta ne a 1 November 1956. Asalin sunan jihar shine Jihar Mysore, Sai aka canja sunan zuwa Karnataka a 1973. Jihar na daidai ne da Yankin Carnatic. Babban birnin jihar ita ce Bangalore (Bengaluru) kuma ita ce birni mafi girma a jihan.

Karnataka nada iyaka da Kogin Arebiya ta yamma, Goa ta arewa maso yamma, Maharashtra ta arewa, Telangana ta arewa maso gabas, Andhra Pradesh ta gabas, Tamil Nadu ta kudu maso gabas, da kuma Kerala ta kudu. Jihar nada girman kasa da yakai 191,976 square kilometres (74,122 sq mi), ko kashi 5.83 na adadin girman ƙasan Indiya. Haka yasa takasance ta shida a girman jihohin dake a ƙasar indiya. Tana da adadin yawan alumma 61,130,704 a ƙidayar shekara ta 2011, kuma Karnataka itace jiha na takwas a yawan alumma a indiya, tana da gundumomi 30. Kannada, daya daga cikin classical languages dake Indiya, itace yaren da akafi amfani dashi a jihar kuma yaren Jihar tare da yarukan Konkani, Marathi, Tulu, Tamil, Telugu, Malayalam, Kodava da kuma Beary. Karnataka kuma na dauke da daya daga cikin Ƙauyuka a Indiya waɗanda yaren Sanskrit kawai ake amfani dashi.[1][2][3]

Veera Narayana Temple, Gadag
Ranganathittu
  1. "Seven Indian villages where people speak in Sanskrit". Archived from the original on 7 April 2019.
  2. "Know about these 4 Indian villages where SANSKRIT is still their first language". Archived from the original on 6 January 2019.
  3. "Five Indian villages where sanskrit is spoken".