Khalifofi
Appearance
Khalifofi | |
---|---|
form of government (en) da administrative territorial entity type (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Islamic State (term) (en) da realm (en) |
Office held by head of the organization (en) | Caliph (en) |
Office held by head of government (en) | Caliph (en) |
Nada jerin | list of Muslim empires and dynasties (en) |
Khalifofi Asali kalmar larabci ce, kalman tana nufin Wakilci , Amma ma'ananta a addinance shine, wadanda suke wakiltan ko shugabantan Al'umar Musulunci tin daga ranan da Annabi ya rasu har yau. Khalifan Farko a musulunci shine Abubakar as-Sideeq bin Usman abu-QuhafasaiUmar bin KaddafUsman bin AffanAliyu bin abu-Dalib. Akwai khalifanci iri-iri masu yawa kamar haka.
Nau'in Khalifofi
[gyara sashe | gyara masomin]Khalifofin Farko
[gyara sashe | gyara masomin]- Khalifofi shiryayyu (632–661) sune wanda Annabi ya ambata cewa zasu wakilci Annabtakar sa. sune kamar haka:-
- Abubakar babban Abokin Annabi, sirikin sa, kuma wanda yafi so.
- Umar Abokin Annabi kuma sirikin Annabi.
- Usman Abokin Annabi kuma sirikin sa.
- Aliyu Dan'uwan Annabi kuma sirikin sa.
Khalifofi na biyu
[gyara sashe | gyara masomin]- Khalifofin Umaydiyya (661–750)
Khalifofi na uku
[gyara sashe | gyara masomin]- Daular Abbasiyyah (750–1258, 1261–1517)
Khalifofi na hudu
[gyara sashe | gyara masomin]- Khalifofin Fatimiyya (909–1171)
Sauran Khalifofi
[gyara sashe | gyara masomin]- Khalifofin Umaydiyyan Córdoba (929–1031)
- Khalifofin Almohad (1147–1269)
- Daular Usmaniyya (1517–1924)
- Khalifofin Borno (1472-1893)
- Khalifofin Yogyakarta (1755-2015)
- Khalifofin Sokoto (1804–1903)
- Khalifofin Sharifian (1924–25)
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Coat of Arms of Abdulmejid II, the last Ottoman Caliph
-
Hasan Ibn Ali
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Arnold, T. W. (1993). "Khalīfa". In Houtsma, M. Th (ed.). E.J. Brill's First Encyclopaedia of Islam, 1913–1936. Volume IV. Leiden: BRILL. pp. 881–885. ISBN 978-90-04-09790-2. Retrieved 23 July 2010.