Jump to content

Michelle Rodriguez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michelle Rodriguez
Rayuwa
Cikakken suna Mayte Michelle Rodriguez
Haihuwa San Antonio, 12 ga Yuli, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙabila Dominican Americans (en) Fassara
Stateside Puerto Ricans (en) Fassara
Harshen uwa Turancin Amurka
Ƴan uwa
Mahaifiya Carmen Milady Pared
Ma'aurata Cara Delevingne (mul) Fassara
Zac Efron (mul) Fassara
Karatu
Makaranta William L. Dickinson High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Turancin Amurka
Sana'a
Sana'a jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim
Muhimman ayyuka Girlfight (en) Fassara
Fast & Furious (en) Fassara
Resident Evil (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
IMDb nm0735442
michelle-rodriguez.com…
Michelle Rodriguez
Michelle Rodriguez

Mayte Michelle Rodríguez( An haifeta a ranar 12 ga watan Yuli a shekarar 1978), anfi saninta da sunan na wasan kwaikwayo Michelle Rodriguez, 'yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka.

Mayte Michelle Rodriguez an haifeta 12 ga watan Yuli a shekarar 1978, a San Antonio dake jahar Texas.[1]